Zan kori fatara da rashin aikin yi– inji Eng Hamisu Abubakar Lambu

14
Eng Hamisu Abubkar Lambu
Eng Hamisu Abubakar Lambu
Eng Hamisu Abubkar Lambu
Eng Hamisu Abubkar Lambu

Dan takarar majalisar tarayya a kananan hukumomin Dawakin Tofa Rimingado da Tofa,  karkashin inuwar  jam’iyar APC, Eng Hamisu Abubakar Lambu, ya yi alkawarin magance fatara da rashin aikin yi, idan al’umma su ka zabe shi.

A wata ganawa da Hago Radio, Eng Hamisu, ya ce bashakka, idan ya samu nasara zai kafa kwamitoci na lafiya da ilimi, da kwamitin samar da aiki ga mutane, inda ya ce, bayar da jarin ya sha bamban da wanda wasu shugabanni su ke yi, na turin jeka ka mutu, wato naira dubu goma, wanda a cewarsa zai bayar da jari mai tsoka da zai temaki mutane dogaro da kai.

Leave a Reply