Zamu cigaba da samar da nagartattun labarai

61
Musa Tijjani
Musa Tijjani
Musa Tijjani

Hago Radio International, ta sha alwashin samar da nagartattun labarai da zasu ilmantar da al’umma. Shugaban Hukumar gudanarwar Hago Radio ne ya bayyana hakan a yayin gwaje-gwajen na’urorin zamani da su ka samar domin inganta ayyukanta.

Kazalika, Shgaban ya ba al’umma tabbacin cewa, zasu ba al’umma dama musamman masu karamin karfi bayyana matsalolin dake damunsu.

Leave a Reply