Za a fara kama shugabanni a kasar Zimbabwe

41
shugaban kasa Emmeson Nnangagwa
shugaban kasa Emmeson Nnangagwa
shugaban kasa Emmeson Nnangagwa
shugaban kasa Emmeson Nnangagwa

Sabon shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, ya ba masu rike da mukaman kasar wa’adin watanni uku da su dawo da kudin da su ka sata ko kuma ya gurfanar da su a gaban kuliya domin daukar mataki.

Cikin sanarwar Nangagwa, ya ce, kokadan gwamnatinsa ba za ta lamunci zalunci na satar dukiyar kasa ba.

“Na bayar da wa’adin watanni uku ga shugabannin kasar Zimbabwe, duk wanda ya san ya saci kudin talakawa ya dawo da su nan da wata uku, ko kuma ya fuskanci dauri”

Yanzu haka dai tuni cikin shugabannin ya kunshi ruwa.

 

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply