Tsakanin Kwankwaso da Ganduje wa ya fi masoya a Kano?

29
KWANKWASO DA GANDUJE
KWANKWASO DA GANDUJE
KWANKWASO DA GANDUJE
KWANKWASO DA GANDUJE

Tun bayan ballewar rigimar siyasa tsakanin tsohon Kano gwamna Dr, Rabi’u Musa Kwankwaso, da gwamna mai ci Dr, Abdullahi Umar Ganduje, masu nazari da fashin baki ke cigaba da bayyana mahangar su, musamman kan makomar zaben shekara ta 2019, yayin da wasu ke ganin cewa, yana da wuya Ganduje ya koma mulki muddin  bai nemi yafiyar Kwankwaso ba, wasu kuma na ganin cewa Kwankwaso ne abin tausayi domin zai tashi ba tsuntsu ba tarko.

Hakan tasa Hago Radio, ta ga dacewar ba mutane damar  yin muhawara domin gano wanda ya fi magoya baya  tsakanin Kwankwaso da Ganduje. Za a iya turo mana sako a hagoradio20@gmail.com ko kuma lambar waya, 07036603884,   ta haka ne za mu tantace mu shaidawa Duniya gwarzon Kano.

Leave a Reply