Shugaban kasa Mugabe ya aje mulki

46
SHUGABA MUGABE
SHUGABA MUGABE

 

SHUGABA MUGABE
SHUGABA MUGABE

A yau  Talata Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe, ya yi murabus daga mulkin kasar biyo bayan matsin lamba da barazanar  da gwamnatinsa ke fuskanta.

Shugaban kasar ya fadi haka ne cikin wata wasika da ya aikewa majalisar dokokin kasar, domin shaidawa mutanen kasar matakin da ya dauka don kaucewa kunya ta shi a idon duniya.

Leave a Reply