Shugaban kasa Buhari zai yi balaguro kasar Ghana

26
Shugaban Kasa Buhari
Shugaban Kasa Buhari

Daga Elfaruk Abuja

Shugaban Kasa Buhari
Shugaban Kasa Buhari

A Litinin din nan, shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ake sa ran zai yi balaguro zuwa kasar Ghana, domin halartar taron bukin samun yancin kasar.

Rahotanni sun yi bisharar cewa, shugaba Buhari,  dai shi ne shugaban kasa na farko da kasar ta gayyata a kasashen Duniya, a irin wannan taro na murnar samun yancin kasar

Leave a Reply