Shugaban kasa Buhari ya gabatar da kasafin kudin shekara 2018

57
Buhari da Bukola Saraki da Yakubu Dogara
Buhari da Bukola Saraki da Yakubu Dogara
Buhari da Bukola Saraki da Yakubu Dogara
Buhari da Bukola Saraki da Yakubu Dogara

Shugaban  kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ya gabatar da kasafin kudin na shekara 2018 har  zambar kudi  tiriliyan 8.6 ga zauran  majalisar dokokin kasar.

Cikin bayaninsa ga majalisar dokin kasar yayin mika kasafin kudin,  Buhari ya ce gwamantinsa tana tunanin za ta samu naira tiriliyan 2.442 daga albarkatun mai. Ya ci gaba da  cewa, za a samu kudade daga gangar danyen mai sama da miliyan biyu a ko wacce rana.

A karshe shugaba Buhari, ya ce gwamnatinsa  za ta kashe naira biliyan 300 kan gyaran hanyoyi a fadin Najeriya.

sai kuma a biliyan 8.9 domin cigaba da aikin  samar da wutar lantarki a Mabila.

 

Leave a Reply