Sani Ma’aruf ya fi karfin kujerar majalisar tarayya 2019, Sai dai Sanata

38
HON SANI MA'ARUF
HON SANI MA'ARUF
HON SANI MA'ARUF
HON SANI MA’ARUF

An yi kira ga Hon Sani Ma’aruf mai wake, ya yi kokarin janye muradin tsayawa takarar majalisar tarayya a yankin Ungogo da Minjibir, domin matsayinsa da kwarewarsa sun fi karfin matsayin, tare da rokon ya fito takarar sanatan Kano ta tsakiya.

Wani  Magoyin baya Umar Usman, daga Unguwar Zabi Kafa,a mazabar Bachirawa da ke karamar hukumar Ungogo, shi ne ya yi wannan kira a wata ganawa da wakilin Hago Radio, in da ya ce, gogewa da iya mu’amala da kwarewar siyasar Hon, Sani Ma’aruf, ya fi karfin ya fito takarar majalisar tarayya.

” Ina amfani da wannan dama domin yin kira ga Hon Sani Ma’aruf, ya janye batun tsayawa takarar majalisar tarayya Ungogo da Minjibir, domin gogewarsa da iya siyasa da sanin mutane, mu na bukatar ya fito takarar Sanata domin zai iya, duba da yadda ya rike mukamin matemakin shugaban kasuwar abinci ta Afrika

Leave a Reply