Sanata Makarfi ya shiga tsaka mai wuya

33
SANATA AHMED MAKARFI
SANATA AHMED MAKARFI
SANATA AHMED MAKARFI
SANATA AHMED MAKARFI

Tsohon gwamnan jahar Kaduna, Sanata Ahmed Makarfi,  wanda ya kasance tsohon shugaban jam’iyar PDP  na riko, ya shiga tsaka mai wuya, sakamakon zargin da ake yi masa na zaben jam’iyar APC a kakar 2015.

Sai dai yanzu haka, Sanatan ya ce wancan zargi ba gaskiya ba ne.

Mai magana da yawun Sanatan, Muktar Zubairu Sirajo, shi ne ya fitar da bayanin musunta wancan zargi, wanda ya ce ya fita ta bakin Asari Dokubo, a wata ganawa da aka yi da shi a wata jarida 3 ga watan Maris, na 2018

Leave a Reply