Sanata Ahmed Sani Yarima Bakura ya shiga sahun takarar shugabancin kasa

66
SANATA AHMED YARIMA
SANATA AHMED YARIMA
SANATA AHMED YARIMA
SANATA AHMED YARIMA

Tsohon gwamnan jahar Zamfara Alh Ahmed Sani Yariman Bakura, kuma sanata mai wakiltar Zamfara ta gabas, ya nuna bukatarsa na tsayawa takarar shugabancin kasa a shekara ta 2019 karkashin jam’iyar APC.

Da ya ke ganawa da manema labarai a yau Lahadi a birnin tarayya Abuja, Sanata Yarima ya ce zai yi takara muddin shugaban kasa Buhari ya gaza sake nuna bukatarsa.

“Ina son in tabbatarwa da al’umma cewa, shekara 2019 zan yi takarar shugabancin kasa, muddin shugaba Buhari, ba zai takara ba, hakan kuma ba ya na nuna cewa na goyi bayansa.

Leave a Reply