Sale Marke da Muhammed Bello Butu-Butu sun samu lambar yabo–inji Eng Hamisu Lambu

13
Eng Hamisu Abubkar Lambu
Eng Hamisu Abubakar Lambu

Daga Amadu Salisu Bachirawa

Eng Hamisu Abubkar Lambu
Eng Hamisu Abubakar Lambu

Dan takarar majalisar tarayya mai neman wakiltar kananan hukumomin Dawakin Tofa Rimingado da Tofa, Hon. Eng Hamisu Abubakar Lambu, ya jinjinawa dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Dawakin Tofa, Hon Sale Ahmed Marke, da dan majalisar jaha mai wakiltar kananan hukumomin Tofa da Rimingado, Hon. Muhammed Bello Butubutu, inda ya ce, shugabanni ne abin koyi, masu rikon amana gaskiya da kaunar jama’a.

Eng Lambu, ya yi wannan yabo ne a wata ganawa da yan asalin kananan hukumomin, lokacin da su ka ziyarce shi a ofishinsa, cikin jawabin nasa, ya ce, zai ko yi da yan majalisun biyu, wajen bijiro da ayyukan raya kasa da kula da jama’a kamar yadda su ke yi.

Leave a Reply