PDP ta nemi APC ta tsayar da Buhari 2019

56
Shugaban kasa Buhari
Shugaban kasa Buhari
Shugaban kasa Buhari
Shugaban kasa Buhari

Sakataren watsa labaran jam’iyar PDP na kasa Prince Dayo Adeyeye, ya ce fatan da su ke yi jam’iyar APC ta sake tsayar da shugaban kasa Muhammadu Buhari, a shekara ta 2019 domin hakan zai ba su damar kwace mulki cikin sauki.

Sakataren ya yi wannan jawabi ne lokacin da ya ke ganawa da manema labarai a birnin tarayya Abuja, inda ya ce ko shakka babu idan APC ta sake tsayar da Buhari za su lashe zabe. ” Fatan da mu ke  jam’iyar APC ta sake tsayar da shugaban kasa Buhari, a matsayin dan takara 2019, domin mun san  cewa ba shi da wani aiki da zai nunawa mutane, alkawuran da ma ya dauka bai cika ba, Muddin hakan ta faru mun ci zabe ba hamayya

Leave a Reply