Ministan cikin gida Dambazau ya kauracewa zama da Buhari

62
Minista Abdurrahaman Bello Dambazau

 

Minista Abdurrahaman Bello Dambazau
Minista Abdurrahaman Bello Dambazau

A yau Laraba shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ja gorancin zaman majalisar zartaswa da ya saba gudanarwa kowanne mako, taron na yau, an fara shi ne da misalin karfe sha daya na safe.

Wani abu da ya janyo cece-kuce a zaman majalisar na yau, ya biyo bayan kin bayyanar ministan cikin gida Abdurrahaman Bello Dambazau.

Yayin zaman na yau, an tattauna batun kasafin kudi na shekara ta 2018.

Har lokacin hada wannan labari, ministan bai halarci zaman majalisar ba.

Leave a Reply