Matar da ta kashe mijin ta– Maryam Sanda– ta shirya bikin casu jim kadan da belin ta ta

18
MARYAM SANDA DA 'YAR TA
MARYAM SANDA DA 'YAR TA

Maryam Sanda, wadda wata kotu a birnin tarayya Abuja, ke tuhuma da laifin kashe mijinta, ta shirya wani gagarumin taro domin taya ‘yar ta murnar bikin ranar zagowar haihuwarta.  Wannan lamari ya faru ne kwana daya da yin belin ta, kamar yadda alkalin kotun Yusif Halliru, ya amince, saboda samun rahoton rashin  lafiyar da ta ke fama, sakamakon ciki da ta ke dauke da shi.

Shaidun gani da ido sun ce, mutane da dama“ ‘yan uwa da abokan arziki sun halarci wancan biki.

Leave a Reply