Kwankwaso da Ganduje na bukatar sulhu

73
KWANKWASO DA GANDUJJE
KWANKWASO DA GANDUJJE
KWANKWASO DA GANDUJJE

Wani tsohon alkalin kotun koli Alhaji Abubakar Bashir Wali, ya shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya gaggauta tsoma baki domin kawo karshen rikicin siyasa tsakanin tsohon gwamna Kwankwaso da Gwamna Ganduje

Bashir Wali, ya fadi haka ne a wata ganawa da jaidar Daily Trust, inda ya ce sulhun zai taimaka wajen dinke matsalolin siyasa da ke faruwa a jahar Kano da Arewacin Najeriya. Ya kuma shawarci Kwankwaso da Gandujen su manta da abin da ya faru don duba cigaban jahar Kano da mutanen ciki.

 

Leave a Reply