Kwamishinoni sun fara neman kujerar gwamna Dan Kwambo

31
YAN TAKARAR GOMBE
YAN TAKARAR GOMBE

 

 

Daga Gidado Umar Kumo

YAN TAKARAR GOMBE
YAN TAKARAR GOMBE

Kwamishinoni da Mutane masu dunbin  yawa a jahar Gombe, sun fara nuna sha’awar tsayawa takara domin maye gurbin gwamna Ibrahim Hasan Dan kwambo, duk da cewa har yanzu hukumar zabe INEC ba ta saki takunkumin tsayawa ba. ‘Yan takarar dai sun fito ne daga manyan jam’iyun  APC da PDP

Majiyar Haago Radio ta ce, akwai kwamishinoni da makusantan gwamnan da ke fatan gaje buzun nasa,   wanda su ka hada da Ahmed Walama, Hassan Muhammadu, Ahmed Yayari and Bala Bello Tinka,  yayinda  jam’iyar  APC kuma akwai Abubakar Habu Mu’azu, Alhaji Farouk Bamusa, Alhaji Umaru Kwairanga, Sanata Idris Abdullahi Umar, Saidu Ahmad Alkali da Sanata Usman Bayero Nafada.

Yanzu abin da ake dako ganin wanda gwamna Dan Kwambo zai nuna

Leave a Reply