Kimanin matasa 60 za su samu aikin yi daga Hon Tijjani Jobe

62
HON TIJJANI ABDULKADIR JOBE
HON TIJJANI ABDULKADIR JOOBE

Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Dawakin Tofa da Rimingado da Tofa, Hon. Tijjani Abdulkadir Jobe, ya yi alkawarin samawa matasan yankunansa  a kalla guda 60 aikin yi na na horas da su sana’oin zamani, da su ka kunshi aikin Setlite da ilimin kwamfuta.

Dan majalisar, ya yi wannan alkawari ne a wata ganawa da wakilin Hago Radio ta wayar Salula, inda ya ce lokaci ya yi da yakamata matasa baya ga ilimin boko su rika hadawa da sana’oi, domin zama masu dogaro da kai.

Yanzu abin a jira kawai, lokaci shi ne alkalin kowa.

Da ya koma ga batun siyasa dan majalisar ya jinjinawa gwamna Ganduje kan ayyukan raya kasa

Leave a Reply