Jirgin Sama ya hallaka dan sarkin Saudiya

55
Jirgin Sama
Jirgin Sama
Jirgin Sama
Jirgin Sama

Wani jirgin sama mai saukar ungulu dauke da jami’an gwamnatin kasar Saudiya, ya hallaka dan gidan sarkin kasar Mansor Bin Mogre.

Wani gidan Talibishin na kasar Saudiya, ya sanar da faruwar hadarin, inda ya ce ya faru a jiya Lahadi a lardin kudancin kasar da ke   jahar Yemen.

Sai dai har lokacin sanar da rasuwar, babu wani labarin abin da ya janyo hadarin.

Leave a Reply