Hon. Tijani Jobe shi ne dan takarar mu 2019–Yusif Tama

61
HON TIJANI ABDULKADIR JOBE
HON TIJANI ABDULKADIR JOBE
HON TIJANI ABDULKADIR JOBE
HON TIJANI ABDULKADIR JOBE

Wani mai suna Yusif Tama , ya bukaci dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Dawakin Tofa, Rimingado da Tofa, a jahar Kano Hon. Tijani Abdulkadir, ya sake amsa kiran al’umma don yin takarar majalisar tarayya a shekara 2o19 karkashin inuwar jam’iyar APC

Tama, ya ce ba su da wani jagora da za su bi a majalisar tarayya face Hon. Jobe, domin sun gamsu da kamun ludayinsa. ” Hon. Abdulkadir Jobe, wakilin mu na Dawakin Tofa Rimingado da Tofa, jagora ne da ya zama gwarzo abin ko yi, duk wakilan da mu ka zaba, babu wanda ya taba taimakon jama’a da kawo aikin raya kasa kamar sa. Donhaka, mu ke rokon ya sake amsa kiran ya tsaya takara”

 

Leave a Reply