Hago rediyo na neman masu aiko rahotanni

32

Hukumar gudanarwar hago Rediyo, ta fara neman mutane da za su ringa aiko mata da rahotanni cikin murya da kuma aiko da labarai da hotuna.

Ana bukatar wadanda su ke da ilimin aikin jarida matsayin Degree ko Diploma, masu kwarewar aiki a kalla shekaru biyar.

Ga sabbin shiga kuma, ana bukatar mutum ya kasance ya samu horo na musamman daga wata kafar watsa labarai, a kalla wata shida.

Domin neman karin bayani sai a tuntube mu. Hagoradio@gmail.com ko kuma 07036603884

Leave a Reply