Gurbin neman ma’aikatan Rediyo

61
hago radio
hagoradio

hago radioHukumar HAGO RADIO INTERNATIONAL.COM, tana farin cikin shedawa masu sha’awar aiki da ita, ta fara  neman ma’aikata masu horo a fagen aikin jarida.

Sharadin aikin, dole a kasance masanin yarukan Turanci da Hausa, mutum kada ya haura shekaru arba’in.

Za ka iya tura takardun ka, zuwa ga  HAGORADIO@GMAIL.COM, domin neman karin bayani sai a tuntubi lambar waya, 07036603884

 

Leave a Reply