Ganduje ya zama sarkin aikin kano—Eng. Abubakar Kabir Bichi

88
Eng. Abubakar Kabiru Bichi
Eng. Abubakar Kabiru Bichi
Eng. Abubakar Kabiru Bichi

Babban hadimin gwamnan kano na karamar hukumar Bichi, Eng. Abubakar Kabir, ya ce Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya zama sarkin aiki kano, duba da aikace-aikacen da ya ke samarwa a jahar Kano musamman karamar hukumar Bichi.

Abubakar ya fadi hakan,  yayin mika kyautar lambar girma ta kofin zinare ga gwamnan jahar kano, a wajen bukin karbar tsohon dan majalisar tarayya Hon. Lawan Shehu, wanda ya sauya sheka daga jam’iyar PDP zuwa APC.

A cikin jawabin sa, Eng. Abubakar Bichi, ya bayyana cewa, mika kyautar ya biyo bayan jajircewar gwamna Ganduje, wajen samar da aiyukan raya kasa.” A yau al’ummar karamar hukumar Bichi, zan mika kyautar sarkin aikin Kano ga mai girma gwamna Ganduje.

Leave a Reply