Game da Mu

Hago radio internationalHago Radio. An samar da wannan kafa domin zama tsanagaya ta sansanar halin da duniya take ciki, zafafan labarai, wa’azantarwa, ilimantarwa, fadakarwa harma da nishadantarwa.

Harwayau a matsayin mu na sabuwar kafar zamani, muna da sabon salon kawo hanyoyin isar da sako a cikin sauki kuma nan take.

Manufar Mu

Kyautata mu’amala da farfado da ingantattun al’adun Hausawa kyawawa da akayi watsi dasu. Harwayau da gudanar da aiki bisa doka da oda na ka’idojin aikin jarida.