Ban da kalmomin godewa mutane— Eng. Abubakar Kabir Bichi

37
Eng Abubakar Kabir Bichi
Eng Abubakar Kabir Bichi
Eng Abubakar Kabir Bichi
Eng Abubakar Kabir Bichi

Eng. Abubakar Kabir, Babban hadimin gwamnan Kano Ganduje, a karamar hukumar Bichi, ya ce har yanzu ba shi da kalmomin da zai godewa mutane, bisa halin karamci da kauna da aka nuna masa yayin daurin aurensa, wanda ya gudana kwanaki kadan da su ka fice.

Eng, Abubakar a wata ganawa da Kabiru Inuwa, ya ce bashakka mutane sun amsa kiran gayyatar da ya yi,  karkashin mahaifinsa gwamna Ganduje, saboda haka, ya yi alkawarin cewa, zai cigaba da tunawa da halin karamcin

Leave a Reply