An kwato Turawan da aka sace a Najeriya

27
Yansanda a bakin aiki
Yansanda a bakin aiki
Shugaban 'Yansanda Ibrahim Idiris
Shugaban ‘Yansanda Ibrahim Idiris

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta shelanta cewa, ta samu nasarar kubutar da turawan nan hudu da aka dauke kan hanyar Kaduna zuwa Abuja a satin da ya wuce.

Turawan su hudu, su na tsaka  da aikin samar da wutar lantarki  ta hasken rana a Najeriya. Tun bayan dauke turawan aka shiga aikin neman su gadan gadan, 

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kaduna, ya shaidawa amijyar mu cewa, an kubutar da turawan ne a wani daji, lokacin da mutanen da  suka dauke su suka gudu suka bar su a wajen,  ko da ya ke a cewar sa, an samu   nasarar kama daya daga wadanda ake zargi da sace turawan

 

Leave a Reply