Saturday, March 17, 2018

Eng Abubakar Kabir ya dauki matakin gyara zaman daliban Bichi a...

Babban hadimin gwamna Dr. Abdullahi Ganduje, kuma shugaban kamfanin gine-gine na BICO Eng. Abubakar Kabir Bichi, ya dauki alkawarin biyawa daliban karamar hukumar Bichi...

Najeriya ta fada hannun gidadawa-inji tsohon gwamna Sule Lamido

Tsohon gwamnan jahar Jigawa, kuma dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jam'iyar PDP Alhaji Sule Lamido, ya ce  mulkin Najeriya ya fada hannun gidadawa...

Zan kawo canjin gaskiya a Katsina inji Sanata Zaharadden Babba Mazoji

Dan takarar Sanatan shiyyar Funtu a jahar Katsina,  karkashin inuwar jam'iyar PDP yanci, a shekara ta 2019 Hon. Zaharadden Babba Mazoji, ya yi alkawarin...

KASASHEN AFRIKA

Shugaban kasa Buhari zai yi balaguro kasar Ghana

Daga Elfaruk Abuja A Litinin din nan, shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari, ake sa ran zai yi balaguro zuwa kasar Ghana, domin halartar taron bukin...

Za a fara kama shugabanni a kasar Zimbabwe

Sabon shugaban kasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, ya ba masu rike da mukaman kasar wa'adin watanni uku da su dawo da kudin da su ka...

SHAFUKAN ZUMUNTAR MU

0MasoyaA so mu
21Mabiyan muA bi mu
2A tare da muKasance tare da mu

LABARAI CIKIN HOTUNA

SABABBIN LABARAI

JIHOHI

Ganduje zai sake maimaitawa inji Alh Auwalu Yusif

Wani dan kasuwa mai zaman kansa, a kasuwar abinci ta Afrika dake Dawanau Alh Auwalu Yusif, Dawakin Tofa, ya ce ko shakka babu gwamnan...

KANANAN HUKUMOMI

KIWON LAFIYA

Ganduje zai nada Dr, Nafi’u Tofa, shugaban hukumar tara kudaden kiwon...

Gwamnan jahar Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje, zai nada shugaban Asibitin Imam Wali Dr, Nafi'u Yakubu Muhammad Tofa, a matsayin shugaban sabuwar hukumar tara...

KANUN LABARAI

NISHADI

LABARIN WASANNI